Babban Labari

 • C17

  Amurka ta kammala ficewa daga Afghanistan

  Bayan shekara 20 ta na gwabza yaki mafi tsawo a tarihinta, Amurka ta ce jirgin karshe na sojojinta da ke yaƙi a Afghanistan ya bar Kabul, kuma ta rasa sojoji sama da 2,400.

Labarai da Rahotanni Na Musamman

 • Matar da ta ceto dubban mata daga cin zarafi a gidan aure

  Agnes Sithole ta zama wata jaruma ga dubban mata baƙaƙen fata a Afrika ta Kudu. Tana da shekara 72, ta kai mijinta ƙara a kotu don a hana shi sayar da gidansu ba da izininta ba - kuma ana cikin haka ta ƙalubalanci tsoffin dokokin wariyar launin fata ta yi nasarar ajiye gidanta.

 • Ana shirin sake kai harin taaddanci a Kabul - Biden

  Yan kwanaki bayan haren-haren ƙunar baƙin wake da suka kashe mutun 170 a filin jirgin Kabul, Amurka ta ce majiya mai ƙarfi ta sanar da ita cewa akwai yiyuwar kai wani harin taaddanci ko wane lokaci daga yanzu.

 • Madrid ta haƙura da Mbappe, Barca na son Bellerin

  Madrid ta taya Kylian Mbappe fam miliyan 154 amma PSG tace albarka. Daga ƙarshe dai ƙungiyoyin biyu sun gaza cimma matsaya kan matashin ɗan wasan da kwantiraginsa da PSGn ke ƙarewa baɗi.

Shirye-shiryenmu

 • Saurari na gaba, Shirin Rana, 13:59, 31 Agusta 2021, Tsawon lokaci 30,00

  Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.

  • Abin da ya sa rundunar Hisbah take neman Ummah Shehu

   Babban Kwamandan rundunar, Harun Sani Ibn Sina, ya shaida wa BBC Hausa suna neman tauraruwar ne bayan da ta yi zargin cewa jamian Hisbah suna aikata laifuka amma sun ki duba nasu suna takurawa talakawa marasa galihu.

  Shirye-shirye na Musamman

  Kimiyya da Fasaha

  Hotuna

  Labaran TV

  Labaran Talabijin

  Ku kalli labaran talabijin a duk lokacin da ku ke bukata wanda muke gabatarwa daga ranar Litinin zuwa Jumaa da karfe takwas na dare a agogon GMT.

  Labarai Cikin Sauti

  • Korona: Ina Mafita?

   Shiri na musamman da sashen Hausa na BBC zai dinga kawo muku na tsawo minti hudu domin wayar da kan jama’a kan cutar Coronavirus da ta addabi kasasshen duniya.

  • Yadda ake amfani da harshe a aikin jarida

   Ƙila à iya cewa mafi muhimmanci a aikin jarida shi ne harshe. Yin amfani da harshen da ya dace ba tare da kuskure ba yana ba ‘yan jarida damar samar da rahotanni da labarai ba tare da kuskure ba.

  • Aikin jarida na hazaƙa

   Aikin jarida aiki ne na ƙwaƙwalowa da gabatar wa jama’a sabon labari koyaushe. Yana buƙatar iya tallatawa a gaban edita. “Lalle ka zama mai ƙwaƙwar sanin komi yadda har ba za ka iya kallon bangon da babu komi kansa ba ba tare da ka yi mamakin me ya sa ba a rubuta komi a kansa ba.”

  Domin maabota BBC

  Africa TV

  • Original and high-impact BBC investigations from across Africa

  • A BBC Africa daily round-up of business news, with insight from African entrepreneurs

  • Pan African BBC discussion TV programme, exploring the life experiences of women in today’s Africa.

  • Weekly BBC Africa programme on health, food and lifestyle trends